VOA60 DUNIYA: A Can Kasar Iran Duban Mutane Ne Suka Fito Suna Zanga-Zanga Akan Tittuna Mashdad

Your browser doesn’t support HTML5

A can kuma kasar Iran duban mutane ne suka fito suna zangazanga akantittuna Mashdad inda ake bikin ranar Jerusalem,don nuna goyon baya ga Palestinawa.