VOA60 AFIRKA: A Burkina Faso Jami’ai Sun Kaddamar Gona Mai Amfani Da Hasken Rana Data Fi Kowacce Girma a Yammacin Afirka

Your browser doesn’t support HTML5

A Burkina Faso Jami’ai sun kaddamar gona mai amfani da hasken rana data fi kowacce girma a yammacin Afirka, da aka gina tare da taimakon gwamnatin kasar Faransa domin rage hayakin da masana’antu ke fitar wa da dogaro kan makamashi daga kasashen ketare.