A BARI YA HUCE: Waiwaya Maganin Mantuwa, Kashi Na Hudu-Disamba,31 , 2022

Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu

A ci gaba da waiwayar shirye-shiryen da mu ka gabatar a wannan shekarar mai karewa, wannan makon daya daga cikin labaran da masu sauraro su ka ce ya burge su, shi ne labarin Babarbare da ya ba Bafullatani dakon tangaran ya rude shi cewa zai gaya mashi wani abu da zai taimaki rayuwar shi ashe dabara ce kawai..

Saurari shirin domin jin labarin da wani mai sauraro ya bayar wannan makon:

Your browser doesn’t support HTML5

A BARI YA HUCE: Waiwaya Maganin Mantuwa, Kashi Na Hudu