A BARI YA HUCE: Waiwaya Maganin Mantuwa, Kashi Na Daya-Disamba,10 , 2022

Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu

A wannan shirin, mun tambayi masu sauraro su gaya mana labarin da mu ka gabatar a shirin da ya fi burge su wannan shekarar, biyu daga cikin masu sauraro sun ce labarin bafullatani da ya kwallawa DPO mari ya fi burge su.

Saurari shirin domin jin labarin da wani mai sauraro ya bayar wannan makon:

Your browser doesn’t support HTML5

A BARI YA HUCE: Waiwaya Managin Mantuwa, Kashi Na Daya