A BARI YA HUCE: Waiwaya Maganin Mantuwa, Kashi Na Biyu-Disamba,17 , 2022

Baba Yakubu Makeri da Alheri Grace Abdu

A ci gaba da waiwayar shirye-shiryen da mu ka gabatar a wannan shekarar mai karewa, wannan makon daya daga cikin labaran da masu sauraro su ka ce ya burge su, shi ne labarin matar da mijinta ya bata waya ta kyautar daga baya ta yi da na sani.

Saurari shirin domin jin labarin da wani mai sauraro ya bayar wannan makon:

Your browser doesn’t support HTML5

A BARI YA HUCE: Waiwaya Maganin Mantuwa, Kashi Na Biyu