A Bari Ya Huce: Tunawa Da Rayuwar Ladan Ibrahim Ayawa- Agusta, 08, 2020

LADAN IBRAHIM AYAWA

'Yan,uwa, abokan aiki, da kuma abokan arziki, sun yaba rayuwar tsohon ma'aikacin sashen Hausa Ladan Ibrahim Ayawa wanda ya rasu a asibitin Georgetown dake Washington, DC bayan gajerar jinya.

Saurari tarihin Ladan da kuma irin yadda ya yi dangantaka da abokan zama.

Your browser doesn’t support HTML5

A Bari Ya Huce: Tunawa da rayuwar Ladan Ibrahim Ayawa:28:00"