A BARI YA HUCE: Labarin 'Yan Damfara Da Buzaye - Fabrairu 18, 2023

Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu

A wannan shirin mun bada labarin wadansu 'yan damfara da suka shiga wata kasuwa a Jamhuriyar Nijar suka yi ta damfarar buzaye sai dai bayan sun shiga tsaka mai wuya dabara ta fishe su.

Saurari cikakken shirin domin jin yadda ta kaya:

Your browser doesn’t support HTML5

A BARI YA HUCE: Labarin 'Yan Damfara Da Buzaye