A BARI YA HUCE: Labarin Wani Mutum Da Ya Ji Yunwa Har Ya Yi Sumar Karya - Oktoba 7, 2023

Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu

Shirin A Bari Ya Huce na wannan mako ya bada labarin wani mutum da ya ji yunwa har ya yi sumar karya, mutane suka kawo masa dauki, wasu na cewa a bashi magani sai wata mata ta ce a dama masa fura, toh da ya ga masu cewa a bashi magani za su rinjaya sai ya dan bude ido ya ce a saurari waccan matar.

Saurari shirin: