A BARI YA HUCE: Labarin Wani Badakare Da Ya Je Yawon Sallah Yawuri -Mayu 21, 2022

Alheri Grace Abdu

A shirin A Bari Ya Huce na wannan makon mun bada labarin Mallam Ango Malamin Makaranta da abokinsa wani Badakare mutumin Zuru mai suna Yohanah da ye je mashi yawon sallah har Yawuri:

Saurari cikakken shirin domin jin abin dariyar da ya faru:

Your browser doesn’t support HTML5

A Bari Ya Huce: Labarin Badakare Mai Yawon Sallah -24: 00"