A BARI YA HUCE: Labarin Sarki Da Dogari -Agusta, 21, 2021

Alheri Grace Abdu

A wanan shirin mun bada labarin wani sarki mai rowa da ya aiki dogarinsa ya sawo mashi kare ramamme amma da dogarin ya tafi sai ya nemi kare mai kibar gaske ya kawo. Da ganin karen sai sarkin ya fusata ya nemi sanin dalilin da ya sa dogarin bai bi umarnin da aka bashi ba. Sai dogarin ya ba sarkin baki ya roki sarkin ya kwantar da hankalinshi domin cikiin wata guda ya san karen zai rame yadda sarkin ke so, ma'ana, tunda marowaci ne sarki, ba zai rika ba karen abinci ba.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

A Bari Ya Huce: Labarin Sarki da Dogari-24: 00"