A BARI YA HUCE: Labarin Sarakan Karya Biyu -Yuni 18, 2022

Alheri Grace Abdu

A wannan shirin mun bada labarin wadansu sarakan karya biyu da suka gamu a kan hanya . Gudan ya ce yau aka haife shi aka aike shi cefane domin yi wa wadanda za su je barkar haihuwa gidansu sanwa, gudan kuma ya ce an yi mashi gammo ya dauko gidansu da ya yi dauda ya kai wanki.

Saurari cikakken shirin domin jin sauran karairayin da suka rika shantalawa juna:

Your browser doesn’t support HTML5

A Bari Ya Huce: Labarin Sarakan Karya Biyu -24: 00"