A BARI YA HUCE: Labarin Manomin Da Ya Kai Kara Saboda Ya Batar Da Rigarsa Bayan Aikin Gonarsa - Satumba 30, 2023

Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu

Yau Shirin mu ya bada labarin wani manomi da ya je fadar mai anguwarsu ya yi karar mai anguwar saboda ya gama aikin gonarsa sai bai ga rigarsa ba kuma babu wanda ya wuce ta gonar sai mai anguwa, a don haka ne ya kai kara a bi masa hakkinsa.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

A BARI YA HUCE