A BARI YA HUCE: Labarin Mahaukaci Da Masu Kada Kalangu, 23, 2022

Alheri Grace Abdu

A wannan makon mun bada labarin wani mahaukaci da ya zuba sutura ya tafi gidan buki ya tarar wadansu makada suna ta wasa mutane ana basu kudi, sai ya gaya masu wai shi dan gidan sarauta ne yana so su wasa shi ya biya su.

Saurari cikakken shirin domin jin abinda ya wakana:

Your browser doesn’t support HTML5

A BARI YA HUCE: Labarin Mahaukaci Da Masu Kada Kalangu -24:00"