A BARI YA HUCE: Labarin Dan Kabilar Igbo Da Ya Je Kallon Zaman Kotu- Maris, 19, 2022

Alheri Grace Abdu

A wannan shirin mun bada labarin wani dan kabilar Igbo (Nyamiri) da ya je kallon zaman kotu a Kano ya tarar an yankewa wata mace da aka samu da laifin zamba tarar daurin shekaru biyar a gidan yari ko kuma ta biya tarar Naira dubu dari biyu da hamsin sai in an sami wanda zai tsaya mata.

Saurari shirin ka ji yadda ta kaya:

Your browser doesn’t support HTML5

A Bari Ya Huce: Labarin Nyamiri Da Ya Je Kallo Kotu-24: 00"