A BARI YA HUCE: Labarin Basarake Matashi Mai Hikima, Oktoba 16, 2021

Alheri Grace Abdu

A wannan makon mun bada labarin wani matashi da ya sami kansa a wani gari da ake zaben sabon sarki kowacce shekara. Bayan watanni sha biyu sai a kai Sarkin jeji ya zauna shi kadai har ya mutu. Da aka yi wa matashin tayin sarautar ya amince,bayanda daka nada shi ya fara sarauta, sai ya yi hikima ya gyara jejin da ake kai sarakunan kafin cikar wa'adin mulkinsa. Da lokaci ya yi da za a kai shi jejin maimakon ya yi ta kuka kamar yadda sauran sarakunan suke yi sai ya yi ta murna domin ya riga ya kawata inda zai koma.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

A Bari Ya Huce: Labarin Basarake Matashi Mai Hikima-24: 00"