A BARI YA HUCE: Labarin Bakano Da Ya Kai Ziyara Zaria -Afrilu 07, 2022

Alheri Grace Abdu

A wannan makon mun bada labarin wani Bakano da ya yi tafiya zuwa Zariya, da shigar shi garin sai ya tarar mutane suna ta gudu suna shiga gida, kuma ya lura duk wanda ya shiga gida baya fitowa, sai shi ma ya shiga gudu. Bayan ya sha gudu ya gaji sai ya nemi sanin abinda ya sa mutanen ke gudu daga wani magidanci da ya wuce shi kan hanya.

Saurari cikakken shirin ka ji abinda su ke yi wa gudu:

Your browser doesn’t support HTML5

A Bari Ya Huce:Labarin Bakano Da Masu Gudun Kawo Wutar NEPA- 24: 00"