A BARI YA HUCE: Labarin Bagobiri Mijin Hajiya Da matarshi Mai Waina -Janairu, 14 , 2023

Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu

A wannan makon mun bada labarin wani Bagobiri dan tsamurarre da matarshi jibgegiya mai sana'ar saida waina.

Saurari shirin ka ji zamantakewar wannan iyalin:

Your browser doesn’t support HTML5

A BARI YA HUCE: Labarin Bagobiri Mijin Hajiya