A Bari Ya Huce: Labarin Bagobiri Mai Mafarkin Zinari, Nuwamba, 23, 2019

Alheri Grace Abdu

A shirin A Bari Ya Huce na wannan makon mun kawo maku labarin wani Bagobiri da ya yi makarfin an bashi zinari casa'in da tara yaki karba sai an cika mashi sun zama dari.

Mun kuma baku labarin wani Bafullatani da ya balle giyar mota, yana zaton sanda ce direban yake kokarin ballewa ya gaza.

Saurari cikakken shirin daga nan ku garzaya shafinmu na Facebook ku gaya mana labarin da yafi baku dariya.

Your browser doesn’t support HTML5

A bari Ya Huce-Labarin Buzu mai mafarkin zinari-23:00"