A BARI YA HUCE: Labarin Bafullatani Mai Ledar Fura-Yuli, 15, 2022

Alheri Grace Abdu

A wannan makon mun bada labarin wani Bafullatani da ya je cin kasuwa, yana kan hanyarsa zuwa gida sai ya gamu da abokinsa. Bayan sun gaisa sai ya tambayi abokin ko ya san abinda ya ke dauke da shi a cikin leda.

Saurari cikakken shirin ka sha dariya:

Your browser doesn’t support HTML5

A BARI YA HUCE: Labarin Bafullatani Mai Ledar Fura-24:00"