A Bari Ya Huce: Labarin Ba'are Da Ya Mance Kaya A Cikin Mota- Yuni 27, 2020

Alheri Grace Abdu

A wannan shirin wani ma'abucin A Bari Ya Huce , Sa'idu direban Sonef ya bada labarin wani Ba'are da ya mance kayanshi a mota, daga baya ya koma tasha yana neman direban.

Mai sauraro na iya aiko da labari ko kuma gaisuwa ta hanyar sadarwar Facebook.

Saurari wannan shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar da Murtala Faruk Sanyinna.

Your browser doesn’t support HTML5

Labarin Ba'are da ya mance kaya a motar haya: 29:00"