A BARI YA HUCE: Labarin Ango Da Amarya Mai Kwalliya, Janairu 30,2021

Alheri Grace Abdu

Shirin A Bari Ya Huce na wannan makon, shiri ne na musamman da muka karrama wakilanmu Sani Shu'aibu Malumfashi da Isa Lawal Ikara da suka aurar da ya'ya da kannensu wannan makon.

Mun kuma bada labarin ango da ya auri budurwa da ta boye muninta da kwalliya.

Saurari cikakken shirin

Your browser doesn’t support HTML5

A Bari Ya Huce: Labarin Ango da Amarya Mai Kwalliya-23:00"