A BARI YA HUCE: Karrama Iyaye Mata Da Labarin Bazazzage Mai Naman Kaza -Mayu 14, 2022

Alheri Grace Abdu

A shirin na wannan makon mun karrama iyaye mata, a matsayin gudummuwar mu ga bukin ranar Iyaye Mata. Mun kuma bada labarin wani Bazazzage da ya sayi kaza ya ce matarsa ta dafa amma kada ta ci ko fiffike.

Saurari shirin domin jin yadda aka kaya:

Your browser doesn’t support HTML5

A Bari Ya Huce: Karrama Iyaye Mata-24: 00"