A BARI YA HUCE: Karashen Tattaunawa Da Nazifi Asnanic, Yuli 27, 2024

Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu

Cikin abubuwan da suka ja hankali a wannan makon a Amurka, da shirin A Bari Ya Huce ya tattauna a kai sun hada da siyasar Amurka, musamman bayan da shugaba Joe Biden ya janye daga takarar shugaban kasa a zaben shekarar 2024.

A cikin shirin kuma za ku ji karashen tattaunawa da mawaki Nazifi Abdulsalam Yusuf, wanda aka fi sani da Asnanic, inda ya yi bayani a kan abin da ya ja hankalinsa har ya rubuta wasu fitattun wakokinsa.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

A BARI YA HUCE: Karashen Tattaunawa Da Nazifi Asnanic, Yuli 27, 2024