A BARI YA HUCE: Hira Da Yaro, Mawakin Nijar Kashi Na Daya, Agusta, 13, 2022

Alheri Grace Abdu

A wannan shirin mun karbi bakuncin wani mawakin Jamhuriyar Nijar da aka fi sani da suna Yaro. Mun kuma bada labarin wani mahaifi da ya ji ana zanga zanga a jami'ar da dansa ya ke makaranta.

Saurari shirin ka ji abinda mahaifin ya gaya wa dan da farko da kuma dalilinsa na sake shawara:

Your browser doesn’t support HTML5

A BARI YA HUCE: Hira Da Yaro, Mawakin Nijar Kashi Na Daya