A BARI YA HUCE: Hira da Mawakiya Moffy Adnan Kashi Na Biyu-Agusta, 14, 2021

Alheri Grace Abdu

A shirin A Bari Ya Huce na yau, mun gabatar da kashi na biyu na hira da mawakiya kuma yar wasan barkwanci da aka fi sani da Moffy. Mun kuma karanto wadansu bayanai masu ban dariya dangane da sana'oin al'umma.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

A Bari Ya Huce: Hira da Moffy Adnan Kashi Na Biyu-25: 00"