A BARI YA HUCE: Hira Da Mawakin kasar Kamaru Aboubakar Babadjo -Disamba,03 , 2022

Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu

A wannan makon mun gabatar da hirar da wakilinmu a kasar Kamaru Muhammadou Rabiou ya yi da wani fitaccen mawaki Bafulatani da ake kira Aboubakar babadjo.

Mun kuma bada labarin wani magidanci da matarsa ta haihu ya sai mata da mai aikin gidan atamfa iri daya.

Saurari shirin ka ji yadda ta kaya:

Your browser doesn’t support HTML5

Hira Da Mawakin kasar Kamaru Aboubakar Babadjo