A BARI YA HUCE: Hira Da Mawakin Kasar Ghana Baba Jamah-Kashi Na Biyu, Nuwamba, 05, 2022

Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu

A shirin na wannan makon mun gabatar da kashi na biyu na hirar da wakilinmu Idris Abdullah ya yi da wani fitaccen mawakin kasar Ghana, Baba Jamah inda ya bayyana kalubale da su ke fuskanta a wannan sana'ar da kuma alfano da ake samu a ciki.

Mun kuma bada labarin wadansu makafi da suke fada aka yi ta kokarin raba su ya gagara.

Saurari shirin domin jin yadda ta kaya:

Your browser doesn’t support HTML5

A BARI YA HUCE: Hira da Mawakin kasar Ghana Baba Jammeh-Kashi Na Biyu-24:00"