A BARI YA HUCE: Hira Da Mawaki Nazifi Asnanic, Yuli 13, 2024

Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu

A cikin Shirin A Bari Ya Huce na wannan makon, za ku ji cewa yayin da ake shagulgulan bikin dan hamshakin mai kudin nan na kasar Indiya, Anant Ambani da budurwarsa Radhika Merchant, wasu daga cikin shahararrun mawaka a duniya zasu halarci bikin.

Sannan zaku ji hira da mawaki kuma mai shirya fina-finan Hausa dan arewacin Najeriya Nazifi Abdulsalam Yusuf, wanda aka fi sani da Asnanic, inda ya ba da dan takaitaccen tarihin sana’arsa.

Saurari cikin shirin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

A BARI YA HUCE: Hira Da Mawaki Nazifi Asnanic, Yuli 13, 2024