A BARI YA HUCE: Hira Da Mawaki Bula -Kashi Na Biyu, Octoba, 15, 2022

Alheri Grace Abdu

A wannan shirin mun gabatar da kashi na biyu na hirar Baraka Bashir da wani mawaki a arewacin Najeriya da ake kira Bula. Ya bayyana ci gaban da ya samu a shekarun nan, burinsa na rayuwa da kuma shawararsa ga matasa masu sha'awar wannan sana'ar. Mun kuma bada labarin wani malamin makaranta da rashi ya sa shi rashin lafiya har aka kwantar da shi.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

A BARI YA HUCE: HIra da Bula Pt2