A BARI YA HUCE: Hira da Ahmed Gambo Salman Kashi Na Biyu- Maris, 05, 2022

Alheri Grace Abdu

A wannan makon mun gabatar da kashi na biyu da hira da wakiliyar mu Baraka Bashir ta yi da mawaki Ahmed Gambo Salman, inda ya bayyana kalubale, nasarori da kuma burin da ya ke fatar cimma a wannan sana'ar.

Mun kuma bada labarin wadansu Fulani biyu. Daya ya je ya yi canjin tsabar kudi ya ajiye buhun ya ce wa kudin su "gamu da ruga", dayan kuma ya sayi alawar auduga a kasuwar birnin Kano da ya sa a baki sai ya ce "Kanawa sun fara sayar da babu"

Saurari cikakken shirin domin karin bayani:

Your browser doesn’t support HTML5

A Bari Ya Huce: Hira Da Ahmed Gambo Salman Kashi Na Biyu-24: 00"