A BARI YA HUCE: Hira Da Adamou Madougou Andige-Kashi Na Daya-Nuwamba, 12, 2022

Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu

A shirin na wannan makon mun gabatar da kashi na farko na hirar da wakilinmu Mansur Sani ya yi da wani fitaccen dan wasan kwaikwayo a Maradi, Jamhuriyar Nijar, Adamou Madougou Andige da ya shafe kusan shekaru 23 yana wasa.

Mun kuma bada labarin wani Buzu da ya je birni cirani ya sadu da wani attajiri.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

A BARI YA HUCE: Hira Da Adamou Madougou Andige-Kashi Na Daya