A BARI YA HUCE: Hira Da Adamou Madougou Andige-Kashi Na Biyu-Nuwamba, 19, 2022

Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu

A wannan shirin mun kawo kashi na biyu na hirar da wakilinmu a Maradi, Jamhuriyar Nijar, Mansur Sani ya yi da wani fitaccen dan wasan kwaikwayo Adamou Madougou Andige wanda ya shafe sama da shekaru 23 a sana'ar.

Mun kuma bada labarin wani magidanci da ya saiwa matarshi wayar salula mai tsada ya kunshe a takardar cakuleti da tsabar kudi Naira dubu dari biyar, ta dauka ta kyautar ba ta san abinda ke ciki ba:

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

A BARI YA HUCE: Hira Da Adamou Madougou Andige-Kashi Na Biyu