A BARI YA HUCE: Hira Da Abubakar Abdu -Bappa Yaro, Mawakin Nijar Kashi Na Uku, Agusta, 27, 2022

Alheri Grace Abdu

A wannan shirin mun gabatar da kashi na uku na hira da fitaccen mawakin Jamhuriyar Nijar Abubakar Abdu -Bappa Yaro, inda ya bayyana dalilin yin wadansu wakoki da ya raira a shirin. Mun kuma bada labarin wani dogari mai yawan ashar.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

A BARI YA HUCE: Hira Da Abubakar Abdu -Bappa Yaro, Mawakin Nijar Kashi Na Uku