A BARI YA HUCE: Hira Da Abubakar Abdu -Bappa Yaro, Mawakin Nijar Kashi Na Hudu, Satumba, 03, 2022

Alheri Grace Abdu

A wannan makon mun kawo kashi na hudu na hirar wakilinmu Mansur Nasir da wani fitaccen mawaki a Jamhuriyar Nijar Abubakar Abdu -Bappa Yaro wanda a shirin na yau, ya bayyana irin ci gaban da aka samu a fuskar waka.

Mun kuma bada labarin wani magidanci da ya yanke hukumci zai gudanar da daya daga cikin wadansu ayyuka biyu ko ta halin kaka.

Saurari cikakken shirin domin jin yadda ta kaya:

Your browser doesn’t support HTML5

A BARI YA HUCE: Hira Da Abubakar Abdu -Bappa Yaro, Mawakin Nijar Kashi Na Hudu