A BARI YA HUCE: Gaisuwar Sabuwar Shekara-Janairu, 01, 2022

Alheri Grace Abdu

A wannan shirin, banda gaishe gaishen masu saurare da bakinsu, mun kuma bada labarin wata mace da direban mota ya ce yaronta yafi kowanne jariri muni, wani fasinja kuma ya dauka yaron biri ne.

Saurari shirin ka ji yadda ta kaya.

Your browser doesn’t support HTML5

A Bari Ya Huce: Gaisuwar Sabuwar Shekara -24: 00"