A BARI YA HUCE: Gaishe-Gaishen Easter, Da Labarin Bakano Mai Wayau- Maris, 16 , 2022

Alheri Grace Abdu

A shirin A Bari Ya Huce na wannan makon mun gabatar da gaishe gaishe na musamman domin taya Kiristoci murnar bukukuwan Easter. Mun kuma bada labarin wani Bakano mai wayau.

Saurari shirin ka sha dariya:

Your browser doesn’t support HTML5

A Bari Ya Huce: Gaishe-Gaishen Easter-24: 00"