A BARI YA HUCE: Batun Yadda Canjin Yanayi Ya Ke Shafar Al'amarin Yau Da Kullum - Agusta 18, 2023

Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu

Shirin na wannan makon ya mai da hankali ne akan canjin yanayi, inda har abokiyar aikinmu Alheri Grace ta ba da labarin yadda ta ci karo da zuma a gonar fulawar kofar gidanta.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

A BARI YA HUCE: Batun Yadda Canji Yanayi Ya Ke Shafan Al'amarin Yau Da Kulum - Agusta 18, 2023