A Bari Ya Huce: Batun Wata Mata Da Maciji Ya Cije Ta a Jihar Texas - Agusta 12, 2023

Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu

Shirin wannan makon batun wata mata ce a Jihar Texas da ke Amurka da fita farauta ta kamo maciji da ya kubuce, ya nannade hanunta ya cije ta.

Saurari cikakken shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

A BARI YA HUCE