A Ba Hammata Iska A Zauna Lafiya

Your browser doesn’t support HTML5

A wani wassanin da ake yi a kowace farkon shekara a kasar Peru, mutanen da suke da tsama a tsakaninsu suna haduwa su ba hammata iska wato su dambace domin kece rainin da ke tsakaninsu sannan su yafewa juna a cikin sabuwar shekarar.