VOA60 DUNIYA: A Amurka 'Yan jam’iyyar Democrat Sun Lashe Mukamai Da Yawa A Jihar Virginia, Da New Jersey, Da New York Da Sauran Jihohi

Your browser doesn’t support HTML5

A Amurka 'Yan jam’iyyar Democrat sun lashe mukamai da yawa a jihar Virginia, da New Jersey, da New York da sauran jihohi, a babban zabe na farko da aka yi tun bayan nasarar da shugaban kasa Donald Trump yayi, shekara daya da ta gabata.