VOA60 AFIRKA: A Afrika Ta Kudu Shugaba Cyril Ramaphosa Ya Yi Wa Majalisarsa Garanmbawul

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaba Cyril Ramaphosa ya yi wa majalisarsa garanmbawul ciki har da sake nada Nhlanhla Nene da Jacob Zuma ya kora a matsayin ministan kudi.