VOA60 DUNIYA: A Afghanistan A Kalla Mutane 20 Suka Mutu, Wasu 50 Kuma Suka Jikkata

Your browser doesn’t support HTML5

Afghanistan: A kalla mutane 20 suka mutu, wasu 50 kuma suka jikkata bayan tashin bam da aka dana a mota a wajen wani banki a lardin Helmand.