‘YAN KASA DA HUKUMA: Rawar Da ‘Yan Kasa Za Su Iya Takawa Wajen Kawar Da Cin Hanci, Fabrairu 03, 2025

ABUJA: Zanga zanga akan cin hanci da rashawa

ABUJA: Zanga zanga akan cin hanci da rashawa

A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon muna dauke da bayanai kan rawar da ‘yan kasa ka iya takawa wajen kawar da rashawa da cin hanci, a karkashin daftarin OGP daya kunshi tsarin wanzar da shugabanci na gari, wanda kasashen duniya suka rattabawa hannu a shekara ta 2016.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

‘YAN KASA DA HUKUMA: Rawar Da ‘Yan Kasa Za Su Iya Takawa Wajen Kawar Da Cin Hanci,