ILLIMI GARKUWAR DAN ADAM - Gwamnatin Jihar Legas, Ta Dau Matakin Hukunci Akan Wata Malama, Janairu 13, 2025.

Babangida Jibrin

Martani akan matakin da gwamnatin jihar Legas ta dauka na hukunta wata malamar makarantar boko da taci zarafin wani yaro a wata makaranta.

A wannan mako, shirin ILLIMI ya jiyo martani akan matakin da gwamnatin jihar Legas ta dauka na hukunta wata malamar makarantar boko da taci zarafin wani yaro a wata makaranta.

Sannan, shirin ya tabo batun matakin da kamusun Oxford (Oxford Dictionary) ya dauka na sanya wasu kalmomi daga wasu yarukan Najeriya.

A latsa nan domin sauraron shirin tare da Ibrahim Babangida:

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWA OXFORD F 13 JANUARY 2024.mp3