MANUNIYA: Tattaunawa Kan Zargin Da Shugaban Nijer Ya Yiwa Najeriya - Junairu 03, 2025

Isa Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan mako ya maida hankali ne akan maganar sulhunta manyan 'yan Siyasa a Najeriya da kuma zargin da shugaban mulkin sojin Nijer ya yiwa Najeriya game da maganar tsaro.

Saurari cikakken shirin.

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Tattaunawa Kan Zargin Da Shugaban Nijer Ya Yiwa Najeriya - Junairu 03, 2025