Abuja, Najeriya —
Shirin lafiya uwar jiki na wannan mako ya tattauna ne akan matsalolin lafiya a Najeriya.
Inda alummar Sulumuri dake wajen garin maiduguri ke kira ga gwamnati ta gina musu asibiti.
Saurari shirin da Hauwa Umar ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5