ZAMANTAKEWA: Takaddama Kan Shirin Rufe Makabartar Garin Jos, Disamba 18, 2024

Zainab Babaji

A yau shirin Zamantakewa ya tattauna ne kan takaddamar da ta biyo bayan shirin gwamnatin jahar Filato na rufe makabartar cikin garin Jos.

Saurari shirin da Zainab Babaji ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

Takaddama Kan Shirin Rufe Makabartar Garin Jos