ILIMI GARKUWAR 'DAN ADAM: An Gudanar Da Taron Karfafa Karatun ‘Yan Gudun Hijira A Afirka, Disamba 16, 2024

Babangida Jibrin

Hukumar dake kula da yan gudun hijira ta Majalistar dinkin duniya UNHCR tare da Mahukuntan jihar Diffa da sauran masu ruwa da tsaki a jahar, harma da masana na kasashen Kamaru da Chadi, sun gudanar da wani zaman taronsu a jihar Diffa, a wani mataki na kara karfafa ci gaban karatu ga iyallan 'yan gudun hijira na kasar harma da na kasashen ketare dake zaune a jihar Diffa, wadanda rikicin kungiyar Boko Haram ya haifar musu da gibi a game da makomar karatunsu a yakunan da su ka baro.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWAR 'DAN ADAM: An Gudanar Da Taron Karfafa Karatun ‘Yan Gudun Hijira A Afirka, Disamba 16, 2024