TASKAR VOA: Yadda Ganda Ka Iya Maye Gurbin Nama A Abinci
Your browser doesn’t support HTML5
Tashin farashi ko tsadar naman miya, na neman maida fatar sa wacce aka fi sani da Ganda ko kpomo a wasu harsuna, maye gurbin nama a wasu gidaje, da kuma wuraren sayar da abinci.
Fatima Saleh Ladan na dauke da karin bayani a wannan rahoto.