TSAKA MAI WUYA: Tattaunawa Kan Zaben Kasar Ghana Da Ke Tafe - Disamba, 03, 2024

Aliyu Mustapha

TSAKA MAI WUYA: Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan mako zai ci gaba da tattaunawa ne kan babban zaben Shugaban kasa da za a gudanar a kasar Ghana nan da ‘yan kwanaki.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

TMW for December 03, 2024 - GHANA 2024 ELECTIONS-Part 4